Abba el AHMED

Abba el AHMED In only.. God,,
Muslim.. Boy
In allah ๐Ÿ™just๐Ÿ™
In power.. Boy
Annabi. S. A. W. Mafaka.. Ta. ๐Ÿ˜

Shugaban mulkin sojin kasar Burkina Faso Captain Ibrahim Traore ya ฦ™i tafiya wata ฦ™asa a waje domin neman lafiya! Ya fit...
09/11/2025

Shugaban mulkin sojin kasar Burkina Faso Captain Ibrahim Traore ya ฦ™i tafiya wata ฦ™asa a waje domin neman lafiya! Ya fito fili yace: โ€œIdan na fita neman lafiya, ai kamar na ce asibitocin ฦ™asata ba su da amfani.โ€

Yanzu haka ya bada umarnin gyara asibitoci, yana ษ—ebo sabbin kayan aiki, yana tura dubban likitoci karatu, ana kuma gina sabbin cibiyoyin lafiya a fadin ฦ™asar.

Mu a Najeriya ko ciwon kai shugaban kasa yake yi sai ya hau jirgi ya fitar da sanarwar ya tafi kasar waje domin duba lafiyarsa, saboda rashin kishi da ษ“arnatar da dukiyar talakawan ฦ™asa.

Uthmern Yousoup
November 08, 2025.

09/11/2025
My country in Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ my house for life just like young everything my people ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆ of Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ
21/02/2023

My country in Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ my house for life just like young everything my people ๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘จโ€๐Ÿ‘ฆ of Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

21/02/2023

Madugu 2023 in Nigeria ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ in sha allhu

Ina tambaya maye wan nan
13/01/2023

Ina tambaya maye wan nan

13/01/2023
Nai9 nai9
09/12/2022

Nai9 nai9

17/09/2022

Address

Bay Makeet
Tudun Wada
DANTALAKAABBA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba el AHMED posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abba el AHMED:

Share