Maizaleka Global Concepts

Maizaleka Global Concepts Business

PEUGEOT 206 Automatic Transmission Clean Available For Sale ✅Location Kano Price 2.6Serious Buyer DM Or Call Me 08138173...
12/05/2024

PEUGEOT 206 Automatic Transmission Clean Available For Sale ✅

Location Kano
Price 2.6

Serious Buyer DM Or Call Me 08138173298

ABDULLAHI MAHMOOD FOUNDATION (AMF)GASAR KARATUN AL QUR'ANI DA LECTURE TA ƘARAMAR HUKUMAR MALLAM-MADORI 2024.Gidauniyar A...
13/02/2024

ABDULLAHI MAHMOOD FOUNDATION (AMF)

GASAR KARATUN AL QUR'ANI DA LECTURE TA ƘARAMAR HUKUMAR MALLAM-MADORI 2024.

Gidauniyar Abdullahi Mahmood Foundation (AMF), ta tsara gasar ta kwana biyu 2 ne domin ƙara haɗa kan ƴan'uwa Musulmai musamman Ƴaƴa Mata a ƙaramar hukumar ta Mallam-Madori.

Ranar farko zata kasance, ranar gasar karatun AL-QUR'ANI wanda ta ƙunshi masu gasa ɗalibai 66 wanda dukkansu aka zaƙulo su daga Mazaɓu 11 da muke da a ƙaramar hukumar ta Mallam-Madori domin su fafata su kuma nuna ƙwazonsu da kuma Inganci da Nagarta na Addinin Musulunci da muhimmancin neman Ilimi.

Ranar rufewa, za'a gabatar da Lecture mai taken "AMFANIN HAƊIN KAI A MUSULUNCI" wanda In Sha Allah mai gabatar da wannan Lecture zai kasance Babban Malami wanda aka gayyata a matsayin babban baƙo mai Jawabi.

Abubuwan zasu kasance kamar haka:

👉🏼 Rana ta Farko/Buɗewa: Wanda za'a Gabatar da gasar karatun AL-QUR'ANI;

● Rana: Asabat, 24 ga Fabrairu, 2024.
● Lokaci: 10:00 Na safe.
● Wuri: Ɗakin taro na Makarantar Mata ta Mallam-Madori.

👉🏼 Rana ta Biyu/Rufewa: Wanda za'a gabatar da Lecture da kuma Kyaututtuka.

● Rana: Lahadi, 25 ga Fabrairu, 2024.
● Lokaci: 10:00 Na safe.
● Wuri: Ɗakin taro na Makarantar Mata ta Mallam-Madori.

Domin Haɗin kai da kawo cigaba mai ɗorewa a yankinmu.

Allah yasa a fara lafiya a kammala lafiya, Ameen!

DOMIN TUNUTUƁA:
08078059792
07035322427

Wani Dan Majalissar tarayya  zai Gwangwaje Matasan yankinsa da kurar Ruwa domin rage  matsalar aikin yi a gundumarsa .Me...
03/11/2023

Wani Dan Majalissar tarayya zai Gwangwaje Matasan yankinsa da kurar Ruwa domin rage matsalar aikin yi a gundumarsa .

Mez akuce Akan wannan aikin alkhairi

240M - 2016 - Rolls Royce  - Location:Abuja
03/11/2023

240M - 2016 - Rolls Royce - Location:Abuja

12/10/2023
11/10/2023
Hope Mawlid al-Nabi brings you the gift of happiness and blessings today and alwaysPeace be upon our beloved prophet Muh...
27/09/2023

Hope Mawlid al-Nabi brings you the gift of happiness and blessings today and always

Peace be upon our beloved prophet Muhammad (S.A.W)

Yarasulullah! This is your month. In which we celebrate you, hear more about you to emulate and show appreciation on the highest gift of Allah to, all mankind.

Happy maulud nabiy ❤️

Maizaleka Global Concepts
27 September, 2023

Our sincerest wishes from Maizaleka Global Concepts on your Birthday.  Wishing you all the best today and throughout the...
19/09/2023

Our sincerest wishes from Maizaleka Global Concepts on your Birthday. Wishing you all the best today and throughout the coming year! Customers like you are our rea

Congratulations on your special day. From all of us Happy Birthday. May your celebration be defined by joy, harmony, and a sense of achievement for everything you have accomplished in life.

Management
19/09/2023

Barkan mu da shigowa sabuwar shekarar 2023 Allah ya sadamu da alherin ta ya tsare mu daga kaidin ta.Muna yiwa abokan hul...
01/01/2023

Barkan mu da shigowa sabuwar shekarar 2023 Allah ya sadamu da alherin ta ya tsare mu daga kaidin ta.

Muna yiwa abokan huldar mu fatan alheri daga masana'antar Maizaleka Global Concepts.

Allah ya karo arziki mai albarka.

Dear our esteemed customersThank you for contacting us about your defective product we are truly sorry that it did not w...
02/11/2022

Dear our esteemed customers
Thank you for contacting us about your defective product we are truly sorry that it did not work as promised. We also apologize for any inconvenience that this has caused for you.

We are very sorry that you did not receive your Product in a timely manner. The demand for this product truly exceeded our expectations, leaving our stock depleted.

Maizaleka Global Concepts Customer Care Service.
02/11/2022.

Call/WhatsApp0813817329809046486245.
30/10/2022

Call/WhatsApp

08138173298
09046486245.

Address

Yankaba Integrated Plaza Ring Road
Nasarawa

Telephone

+2348138173298

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Maizaleka Global Concepts posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Maizaleka Global Concepts:

Share