Real Muhd Mhh

Real Muhd Mhh Abban Seeyamah

18/09/2022
05/09/2022

Ku kalla kusha DariyaπŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

Ambaliyar ruwa a kasar India: Kowa yana ta kokarin ya cet0 abin b@utarsa
04/09/2022

Ambaliyar ruwa a kasar India: Kowa yana ta kokarin ya cet0 abin b@utarsa

Zan Iya Sadaukar Da Kafa Ta Daya Ga Fatima, Cewar Ibrahim Abubakar Funtua"Da likitoci za su tabbatar min da cewa idan ak...
02/09/2022

Zan Iya Sadaukar Da Kafa Ta Daya Ga Fatima, Cewar Ibrahim Abubakar Funtua

"Da likitoci za su tabbatar min da cewa idan aka cire kafata daya za ta iya yi wa Fatima wadda ta rasa kafarta a Sokoto, Wallahi da na ba ta. Amma ina sauraren karin bayani daga kwararrun likitoci", cewar Ibrahim Funtua.

NISHADI: Yadda Ta Kaya Bayan Mai Wanki Da Guga Ya Tsinci Naira 230 A Aljihun Wandon Wani Kwamared...
01/09/2022

NISHADI: Yadda Ta Kaya Bayan Mai Wanki Da Guga Ya Tsinci Naira 230 A Aljihun Wandon Wani Kwamared...

Bayan ya Kira ta ta waya ya ce Mata qarfe 11:00 na dare zai iso gida Kuma ta ajiye Masa abinci, a wannan lokacin ne ta y...
01/09/2022

Bayan ya Kira ta ta waya ya ce Mata qarfe 11:00 na dare zai iso gida Kuma ta ajiye Masa abinci, a wannan lokacin ne ta yanke shawarar cewa lallai a wannan dare za ta kashe shi. Ta tashi ta hada Masa abinci wajen kala 3 sannan ta hada masa jus Shima wajen kala 3, ta qawata teburin cin abincin da kyandir, ta zo ta zuba wata guba Mai qarfi a cikin kowane abinci da jus.
Wajen qarfe 12 ta ji Mai gadi ya bude get alamar Maigida ya dawo. Ta tashi ta tarbe shi bayan ya shigo. Ta CE Masa ga Abinci, ya CE sai yayi wanka sannan ya ci abincin.

Ya fito daga Wanka kawai sai yaga an banko qofar dakinsa, wasu qatti su 8 s**a banko dakin sun shaqo matar, kowanne da pistol, fuskokinsu ba annuri, Kai daga ganinsu ka ga emissaries of Death. Babban su ya ce tun airport muke binka, jakar da ka taho da ita muke son ka bamu ko Kuma mu kashe kyakkyawar matar Nan taka k**ar yadda muka kashe maigadinka.
Hankalin Maigidan Nan ya tashi saboda cikin jakar Nan gabadaya Arziqin sa na Duniya ne, akwai kudi sun Kai miliyan 330 a ciki, Amma Kuma sai ya Yi tunanin rayuwar Amaryarsa ta fi duk wata dukiyar da zai tara, bai yi watawata ba ya basu jakar s**a qyalesu bayan sun daure su. Za su fita sai s**a ga dining table cike da kayan ciye-ciye da shaye shaye, ai ba shawara kawai s**a hau abincin Nan da ci, s**a yi hani'an sannan s**a Kora Ruwan lemo sai s**a fara murde-murde, cikin mintina 5 s**a sheqa barzahu. Nan take matar ta fara kuka tana neman tuba wajen mijin. Ta fada Masa cewa ita ta zuba guba don ta kashe shi Amma Allah ya juyar da abun zuwa wani lamarin.

DA DUMI-DUMINSA: A Yayin Farautar 'Yan Bindiga Da Rundunar Sojojin Nijeriya Karkashin Jagorancin Maj Gen TA Lagbaja, Sun...
31/08/2022

DA DUMI-DUMINSA: A Yayin Farautar 'Yan Bindiga Da Rundunar Sojojin Nijeriya Karkashin Jagorancin Maj Gen TA Lagbaja, Sun Yi Nasarar Kakkabe 'Yan Ta'addan Dake Yankunan Buruku, Udawa, Manini, Birnin Gwari, Doka, Maganda, Kuyello Da Dogon Dawa Duk A Jihar Kaduna

A yayin farautar an yi nasarar kashe 'yan bindigan da dama tare da k**a wasun su a raye da kuma kwato mak**ansu da baburansu.

Ya Allah ka kara rufa mana asiri. duniya da lahira ameen...
31/08/2022

Ya Allah ka kara rufa mana asiri. duniya da lahira ameen...

Address

Karmo Abuja
Maitama

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Muhd Mhh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share