Umar Suleiman harun

Umar Suleiman harun Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Suleiman harun, Shopping & retail, Bukulutu new G S M market, Maiduguri.

cNGN (Compliant Naira) ta samu nasarar hawa kan Roqqu wallet. Yanzu zaku iya turawa, karba ko sayen kowanne coin da cNGN...
30/08/2025

cNGN (Compliant Naira) ta samu nasarar hawa kan Roqqu wallet. Yanzu zaku iya turawa, karba ko sayen kowanne coin da cNGN achikin wallet din ku ta Roqqu kyauta ba tare da an chaje ku ba.

Tun samar da cNGN achikin watan February 2025,
cNGN ta kasance ita ce stablecoin na farko da ta samu sahalewar gwamnatin Nijeriya, wanda darajarta yake tafiya kafada da kafada da kudin Nijeriya, wato Naira (1:1). Zuwa yanzu, akwai cNGN maliyan 603 (daidai da ₦603 million) da take yawo a kasuwa, kuma anyi hada-hadar ta da sama da cNGN 16.9 billion (₦16.9 billion).

A yanzu haka akwai cNGN akan kasuwannin crypto hudu da ake hada-hadar ta akan su, sune Roqqu, Quidax, Busha da Xend finance. Haka zalika, an dora cNGN akan blockchains guda 6 a yanzu: Asset chain, Bantu, BSc, Ethereum, Polygon da Base.

25/08/2025

Abunda Mutanen mu s**a kasa Ganewa Akan maganganuna Akan $CORE shine.
💥 Al'adar Mutanen mu Basuda Hakurin jurewa Na tsawon Lokachi Har Akai Ga Nasara, to Abisa abubuwan da s**a Faru Akan CORE da halinda ake yanzu a Core Blockchain da inda zamu dosa nan da Shekaru 7 Masu Zuwa Ba Lallai bane CORE yabaku Abunda kuke zato.

💥 CORE project ne Mai Kyau Kuma an Gina Still Akan Gina Masa utilities Masu ban Sha'awah Amma Devs dinsa da sauran "Yan abubuwa sune matsalar Core, Kuma sune s**a Hanashi tafiya Yanda akeso, Kuma basu Shirya Bari a Tafi Inda muke hasashe ba.
💥 Posting Dina Na Jiya nayishine abisa Yawan Tambayoyi da akemin a DM dama Irin Yanda Mutanen S**a Masa Buri, da Kuma wasu Matsalolin Rayuwa da Mutanen mu ke Ciki da Kuma Yanda aka yaudari Al'ummah da Sunan Core Zai Basu Kudi Anan Kusa.

💥 Crypto kasuwar Biyan Bukata ce Muddin Naga Inda Al'ummah zasu Samu Alkhairy ya Zama Wajibi in fadamasu, Duk Dayake wasu basaso, amma Majority sunyi investing Akan CORE ne batare da Sunyi Cikakken research ba, wasu Kuma Basu Iya research dinba, wasu Kuma Sunyi Imani Akan Abunda Manyan Influencers Ke HYPE Akai.
💥 Amma Duk Wanda yaji Zai Iya hakuri yayi holding ya kauda idonsa Insha Allah 2033 henceforth zasu Fara Cin moriyar abun, Amma Idan Kuma zabu kudinku Akan wasu potential project Zaku Samu gagarumar riba, Kuma kuzo ki Sayi Core da ribar da Kuka samo acen. Komai Dan Lissafine Suma turawan abunda Zai Basu Kudi da riba shine sukeyi.
Allah kasa mudace.

14/08/2025

Jiya Do Kwon Ya Ammsa Laifin da Ake Zarginsa Na Crashing Din Luna Terra Blockchain Wanda Hakan Yasa Mutane S**ayi Asarar Dukiyarsu Kimanin $40 Billion Dollars A Kasa Da 48 Hours

Jiya Do Kwon Da Kansa Ya Tabbatarma Da Kotu Cewa Yana Sane Wan nan Abun Ya Faru Yanzu Muna Jiran Hukuncin Kotu Do Kwon yana da Option Biyu A Yanzu Kodai Kotu Taci Tararsa Manyan Kudi Yayi Free Kokuma Asakashi Dole ya Biya Mutane Dukiyarsu Kamar yadda Akayi ma FTX

Yanzu Haka Kotu Ta Karbe Kadararsa Da Wasu Gidajensa Wanda S**a Kai Darajar $35 Billion Dollar Amatsayin Garanto Anbayar Dashi Beli kafin Adawo A Yanke Masa Hukunci

09/08/2025

Tarihi Maimaita Kansa Yake.

Ga dukkan wayanda s**a ga jiya, kuma s**a ga yau a crypto, musamman wayanda suke KOLs (influencers & YouTubers) lallai zasu tabbatar da cewa alt season yana kusa. Akwai alamu da suke bayyana kansu a duk lokachin da ake daf da shiga bullrun. Kuma zan iya cewa a dan karamin sani na da yawan wayannan alamun bayyana kansu a yanzu. Koda ba’ayi bull season mai tsayi ba, tabbas a dan tsakanin nan zaiyi wahala kasuwa batayi irin tashin nan na ban mamaki ba. Coins da tokens zasuyi pumping sosai.

Babban abinda yake da muhimmanchi shine mutum yayi positioning kansa sosai, ma’ana dai mutum yayiwa kansa tanadi na tokens masu kyau da karamin market cap. In Sha Allah za’a samu alkhairi har zuwa tsakiya ko karshen watan November.

Na daina bada coins ko tokens a social media, amma bari na bamu hints. Da farko ku duba AI, Gamefi da meme tokens masu potential sosai. Domin kuwa tabbas wayannan category na use cases din zasuyi ruwan kudi sosai. Na biyu shine mu duba blockchains, a last bullrun da akayi, tokens da aka kirkira akan Ethereum da BSC sune s**a bawa mutane kudi, amma wannan lokachin da alamu an samu sabbin blockchains da zasu nuna karfinsu. Tabbas, tokens na kan Ethereum zasu bada kudi wannan shekarar sosai, amma zaiyi wahala BSC yayi wani motsin kirki.

Tokens na kan Near, SUI, Hyper da TON duk zasu bada mamaki. Za’ayi gwajin karfi sosai, abin zai zama kamar takara domin nuna karfin blockchains wajen nuna karfin Volume, TVL, Liquidity, Transaction count, da sauransu.

A bangaren meme tokens ma akwai zazzafar competition tsakanin Solana, TON, SUI da Hyper. Duk da cewa Solana yana gaba da duk wani blockchain a yanzu wajen volume da liquidity indai akan meme tokens ne amma SUI zasuyi masa zazzafar gasa, domin a shirye suke sosai.

Tsoffin meme tokens na kan TON zasuyi motsi sosai, amma akan SUI da Solana tsoffi da sabbi ne zasu bada kudi fiye da yanda ake samu a yanzu. Don haka idan har kana Dex trading a yanzu, lallai ina baka shawara indai ka sayi token ya baka riba, amma kaga team din suna kokari akansa, musamman postings a X, to kada ka sayar dashi 100%, kana barin ko da 5% ne. Solana meme tokens sune zasu maye gurbin Ethereum da BSC a wannan lokachin wajen hawa manyan exchanges.

Haka zalika muyi addu’ar neman taimakon Allah yasa mu sayı tokens da zasu bamu alkhairi sosai, domin kuwa ba kowanne token ne zaiyi abin kirki ba.

🔥 Daka yanzu zuwa konne lokaci zamu iya samun kyakkyawan labarin Trump yasallami Fed Chair POWEL🏀🙏 Idan ko hakan yatabba...
01/08/2025

🔥 Daka yanzu zuwa konne lokaci zamu iya samun kyakkyawan labarin Trump yasallami Fed Chair POWEL🏀

🙏 Idan ko hakan yatabbata tun kafin lokacin kasuwa zata fara mosti, domin wata mekamawa lalle za arage interest 🚀

Bitcoin is near ATHs and funding rates are still very low.Extremely bullish signal!
30/07/2025

Bitcoin is near ATHs and funding rates are still very low.

Extremely bullish signal!

🚀 Crypto da Gabas Ta Tsakiya 🌍💰 $24 Billion na UAE RANBANK zasu kaddamar da hanyoyi da za su bai wa abokan huldarsu dama...
29/07/2025

🚀 Crypto da Gabas Ta Tsakiya 🌍

💰 $24 Billion na UAE RANBANK zasu kaddamar da hanyoyi da za su bai wa abokan huldarsu damar tsunduma cikin harkar crypto.

📉 Wannan mataki yana zuwa ne a daidai lokacin da saura kwana ɗaya kacal Amurka ta bayyana Treasury ɗinsu na BTC.

🌐 Lalle crypto zai mamaye duniya ne — ko mun yarda, ko ba mu yarda ba!

🧠 Saboda haka, yana da kyau idan baka cikin harkar, ka nemi:

Da sanin inda matsayar shari’ar Musulunci akan wannan sabuwar hanyar kasuwanci na crypto.🕌

🤔 Sannan kayanke hukunci shiga kokuma akasin hakan ⏸️

Mubarak Bin Amin

23/07/2025

ICP... (Internet Computer) - $5.93

Wanda ya samu dama yayi bincike akan ICP, ya leka shi. Ba cewa nake a saya ba, a bincika nake nufi, kuma kowa yasan fahimtar mu ta Holding, "hold, wait and pray" muke yi idan muna da hali.

Duk da cewa farashin sa na yanzu $5.93 wani zai ga cewa yayi masa tsada, musamman idan ya kalli kudin a Naira (₦9,100).

Wani zai iya sayan na Dala 3 yau, wato ya mallaki rabin ICP kenan, sati mai zuwa ya sake mallakar na Dala 3 kaga ya mallaki ICP daya kenan.

May be wata rana idan Allah ya amince sai kaga ICP a Dala 10, 20, 30, 50 ko 100 ko kuma 700. Kayi bincike ka duba, kada ka dogara shawarar wani ko binciken sa, amma dai a duba ICP.

IDAN KANA JIRAN BULL RUN TAZO TO WAN NAN POSTING DIN NAKA Ne Kai Yake da Mahinmmaci Ka karantasa fiye da Kowa Motivation...
22/07/2025

IDAN KANA JIRAN BULL RUN TAZO TO WAN NAN POSTING DIN NAKA Ne Kai Yake da Mahinmmaci Ka karantasa fiye da Kowa Motivation Dinku Nake Akan Bull Run 🔥

Karka yi Bacci Karka yi bacci

Ina Sake maimaitawa Karka yi Bacci idan baka son kasuwar bull ta wuce ka ba tare da ka amfana Komai ba kada kabari bacci ya higa idanunka Danbaiwa Bacci Larura ne 80% NA Mutanen da S**a Shahara da ilimi KOKUMA Kudi Sun Hana idonsu Bacci Sbd Su Gina Kansu

Idan Kanason Ka Samu Abunda Kake bukata a Bull Run din nan lallai ka Kusance Solana Blockchain ka Qulla Alaka Da Solana Chain kasamu ka Nutsu Kayi Nazari Akan Solana Shine zai Cigaba da Jan Ragamar Kasuwar nan Daga Har Karshen Wan nan Shekarar da Muke Cikinta Ka Rage Kudin Holding Dinka Ka Rungume Trading a Yanzu ina baku Shawara

Bana so ku bata shekaru 4 gaba daya kana jiran kasuwar bull Run daga shekaru 3, 2 zuwa 1, sai a ƙarshe ku dinga bada labari maimakon ka samu profit kai tsaye zai Zama Asara Kake Lissafawa Irin wan nan Kuskuren da Mukayi a 2021 insha Allah yanzu bazamu bar Mutanenmu su Maimaita Aji ba insha Allah idan Andauki shawara Kowa zai Amfana

Kabar komai a wan nan Lokacin ka mai da laptop ko wayarka masoyiyarka itace Shagonka itace Wajan Neman Kudinka Wayarka Ta zama Lokacin ibadah kadai zaka ajeta ka Dinga amfani da apps irin su Coinmarketcap.com, Dexscreener, Telegram, X (Twitter), Coingecko.com, Polymarket com, TradingView, da sauransu domin bincike da nazari da fahimtar halin da kasuwa ke ciki Awan nan Lokacin

Yanzu Lokacin aiki ne ba lokacin bacci ba da Yan Crypto nake Masu zuba jari a crypto Holding Ko Trading wannan rubutun Naku ne Ku karantasa zaku Amfana

Khalid Yusif Gombe
22/07/2025

20/07/2025

🚨 GAME DA 2140: Ƙarshen Mining na Bitcoin🧠⛏️

👍 BTC=$200m-$500m

An kiyasta cewa zuwa shekara ta 2140 idan Allah ya yarda, za a gama fitar da dukkanin 21 million na Bitcoin kamar yanda aka tsara. Wannan na nufin ba za a sake samun sabon BTC a mining ba – an rufe kasuwar samar da sababbin Bitcoin gaba ɗaya! 😱

A wannan lokaci, miners ba za su sake samun reward daga block ba – sai dai su dogara ne kawai da transaction fees (gas fees).

🎯 Amma akwai barazana!
Idan ba a samu wata hanya ba, Bitcoin network zai shiga tangarɗa:

Miners za su daina mining sabida rashin riba.

Wutar lantarki da ake amfani da ita wajen mining da kudin gyaran na'urorin da ake mining din zasu tafi da abinda minners suke samu.

Saboda haka, masu mining da yawa za su ja baya ko su rufe gaba ɗaya.

💡 Amma akwai mafita tun kafin 2140… CORE BLOCKCHAIN da ire irensa ko darajar btc tayi reaching $$200m-$500m dukdaya kokuma ahada duka🔥

Core ya bullo da fasaha wacce ta haɗa kai da BTC miners, iinda miners za su iya delegating hash power ɗinsu zuwa Core Blockchain su kuma sami rewards!

✅ Wannan zae taimaka musu wajen:

Samun kudin shiga daga wani bangare na BTC mining.

Taimakawa wajen stability da sustainability na BTC network.

▶️ Rage dogaro da block rewards wanda bakowwa yake samu ba, sannan duk bayan shekaru hudu ake rage rewads din.

Ba wai a 2140 za a fara bukatar irin wannan ba – tuni yanzu CORE yana karawa BTC miners kudin shiga.

💰 Haka zalika, BTC holders suma za su iya delegating BTC dinsu zuwa Core domin samun reward – ma'ana, kowa na da damar samun rewords (Btc minners da BTC holders)

🌟 CORE ba Blockchain bane irin wanda ake samu ko da yaushe – sai a sau ɗaya cikin ƙarni (century)!
Shi kadai ne kan gaba wanda ya ke kawowa btc mainers da BTC holders sabon salo!

🧠 Kayi kyakkyawan tunani akan core, domin bakaramin Blockchain bane. Da ace zankawo dukkan abinda nasani na core da duk yanda zakayi kamallaka zakayi.

💥 To amman ahankali duniyar crypto zata gane mene ne core, Allah yasa kana ciki lokacin.

🚀 Akarshe kada kadauki rubutuna hujja kaje kasiyi coins, sabida akwai risk aciki, zaka iya rasa fiye da abinda kasa aciki. Sabisa haka kaiama kayi naka binciken.

Share right ▶️

Mubarak Bin Amin

Address

Bukulutu New G S M Market
Maiduguri

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00
Saturday 09:00 - 17:00
Sunday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348032663000

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Suleiman harun posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Umar Suleiman harun:

Share