Fatima zara

Fatima zara beuaty fashions

17/12/2022

Muhammed rasulilla
Masoyan Annabine kadai
Zasuche
S.💖A.💖W

Kamar yadda shugaban jam'iyya Ya gindaya,APC tana bukatar wanda xai iya kawo gyara Sannan ya habaka tattalin arxikin naj...
08/06/2022

Kamar yadda shugaban jam'iyya
Ya gindaya,APC tana bukatar wanda xai iya kawo gyara
Sannan ya habaka tattalin arxikin najeriya

Sanata Abdullahi Adamu ya ce ana bukatar shugaban da zai iya bunkasa tattalin arziki ya gyara kasa yayin da APC ta shiga neman wanda za ta ba takara a zabe.

08/06/2022

An dakatar da kada kuri’u a wajen zaben wanda zai yi wa jam’iyyar APC takara. Kwamiti ya dauki wannan mataki saboda gudun a samu rudani wajen tattara sakamako.

26/10/2019

Address

Maiduguri
Maiduguri

Telephone

+2347016542853

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fatima zara posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Fatima zara:

Share