Bukar shukula

Bukar shukula لا إله إلا الله محمد رسول الله صلى الله عليه وسلم 💚💚💚💚💚💚

Undefined property: Phalcon\Config::$MediaDotNet
Trying to get property 'desktop' of non-object
Trying to get property 'details' of non-object
Trying to get property 'top' of non-object
" style="height:90px">
 💗💗💗
05/11/2025

💗💗💗

06/10/2025

Kowa yayi Mai kyau Dan kansa✅

💥💥Duk Wanda Bai bude pi ba yabude ko kuma yabude a baya yanzu ya dakata da mining to ina Mai bada shawara da yaje yaci g...
14/01/2024

💥💥Duk Wanda Bai bude pi ba yabude ko kuma yabude a baya yanzu ya dakata da mining to ina Mai bada shawara da yaje yaci gaba da mining NASA wlh akwai alkhairi a tafiyar pi network 💚

domin yanzu a cikin 2024 ake sa Rai za aci moriyar sa Amma kuma Koda ba kambala ba a Wannan shekaran to Yayi nisa 2025 za ayi lunch NASA Allah yabamu iKon ci gajiyar Wannan project Mai albarka 🤲🏼🤲🏼🤲🏼✅✅✅

Duk Wanda keson budewa ga invite code nawa a kasa ko na wata 5 kasamu kayi mining wlh alhamdulillah Duk Mai bukatan Karin bayani yabiyoni private muyi mana 🚀🚀🚀
Kawaii abunda zakayi je play store kayi download pi network sai kayi register idan kazo wajen invite ko referral code sai kasa Wannan na kasan👇🏼👇🏼👇🏼

Code AbukarAli1616

Pi is a network of tens of millions of humans mining Pi cryptocurrency to use and build the Web3 app ecosystem.

Kaiiyasaa 🤔🤔
14/01/2024

Kaiiyasaa 🤔🤔

23/10/2023

Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce an kashe mutum 436 cikin sa'o'i 24 da s**a wuce, lamarin da ya sanya adadin Falasɗinawan da aka kashe daga ranar 7 ga watan Oktoba ya kai 5,087.

Ƙarin bayani - https://bbc.in/3Me7ZY7

✅✅✅Gaskiya maulana Wannan haka yake
23/10/2023

✅✅✅Gaskiya maulana Wannan haka yake

💚💚💚Rabiu auwal  wannan wata mai tarin albarka, ina amfani  da wannan dama wajen taya daukacin masoya MANZON ALLAH (Salla...
17/09/2023

💚💚💚Rabiu auwal wannan wata mai tarin albarka, ina amfani da wannan dama wajen taya daukacin masoya MANZON ALLAH (Sallallahu Alaihi Wassallam) murnar kamawar watan haifuwarsa, ALLAH yasa ayi tarukan Mawalid lafiya ya barmu da MANZON ALLAH (S.A.W)

🌎🌎🌎Duniya ba gidan zama bane kowa yatashi yayi abunda yakawu shi ya Allah kasa mudace don alfarman annabin annabawa Muha...
29/08/2023

🌎🌎🌎Duniya ba gidan zama bane kowa yatashi yayi abunda yakawu shi ya Allah kasa mudace don alfarman annabin annabawa Muhammad Rasurulla s a w

Sheikh junaidu Allah yakara lfy 👌🏼Allah yakara mana son fiyayyen halitta annabin annabawa Muhammad rasurullah s a w 💞💞💞💚...
04/11/2022

Sheikh junaidu Allah yakara lfy 👌🏼

Allah yakara mana son fiyayyen halitta annabin annabawa Muhammad rasurullah s a w 💞💞💞

💚💚💚💚💚💓💓💓💓💓

12/01/2022

Alhamdulillah we thanks God 💯💯💯
,,,,,,,

Address

Normal
Lagos

Undefined property: Phalcon\Config::$MediaDotNet
Trying to get property 'desktop' of non-object
Trying to get property 'details' of non-object
Trying to get property 'bottom' of non-object
" style="min-height:90px">

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bukar shukula posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Bukar shukula:

Share

Undefined property: Phalcon\Config::$MediaDotNet
Trying to get property 'desktop' of non-object
Trying to get property 'details' of non-object
Trying to get property 'right' of non-object
">