GOBE TA ALLAH CE

GOBE TA ALLAH CE Yusuf Datti Dawaki da Warwara support group (Gobe ta Allah ce)

ZABIN ALLAH SHINE NAMU. YA ALLAH MUNA GODIYA DA HAKAN.
06/05/2026

ZABIN ALLAH SHINE NAMU. YA ALLAH MUNA GODIYA DA HAKAN.

GOBE TA ALLAH CE
09/04/2026

GOBE TA ALLAH CE

Hoto me magana tare da mai magana rike da abin magana.              Dawaki da warawa sabuwa.insha Allah.
26/03/2026

Hoto me magana tare da mai magana rike da abin magana.
Dawaki da warawa sabuwa.
insha Allah.

A CIKIN WANNAN DARE, DAN TAKARAR  MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR DAWAKINKUDU DA WARAWA, HON. YUSUF DATTI HUSSAIN, YA KAR...
24/03/2026

A CIKIN WANNAN DARE, DAN TAKARAR MAJALISAR TARAYYA MAI WAKILTAR DAWAKINKUDU DA WARAWA, HON. YUSUF DATTI HUSSAIN, YA KARƁI ZIYARAR MATASA DA DATTIJAI NA UNGUWAR KANTIN TAMO.

Sun bayyana cewa kasancewarsa ɗan gida ne ya ƙara musu ƙwarin gwiwa, tare da jaddada cewa sun tsaya masa tsayin daka dari bisa dari babu ja da baya!

Ziyarar ta kasance cike da farin ciki da nuna cikakken goyon baya, inda al’umma s**a bayyana gamsuwarsu da wannan takara, tare da jaddada cewa sun tsayu daram a bayansa dari bisa dari.

Wannan gagarumin goyon baya daga tushe ya ƙara tabbatar da cewa tafiyar nasara ta fara haskawa, kuma al’umma sun yarda da shugabanci nagari, mai kishin jama’a.

Dawakin Kudu da Warawa sai mun kai ga nasara Insha Allah! 💪🔥

Address

Kano

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when GOBE TA ALLAH CE posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share