29/08/2024
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHIN RAJU'UN.
Yan uwa kute makamun Muna chigiyar Yar uwarmu Mai suna ( Sumayya Muhammad Namadi ) wanca ta bata yau wajan kiman kwana 5 Anan garin kano state unguwar Zawachiki idan Allah yasa anganta Akaita gidan Namadi Dake Zawachiki Wanda yake kusa da gidan Abdulrahaman Nefa ko Akaita office din hisba bafi kusa kokuma Akira wannan number wayar ( 0806 155 2940 0816 040 0771 ) Dan Allah A tayamu Share Allah yasa Adace Ameeen thumm Ameeen