13/07/2020
MUST READ!
NASIHA!
Wasan kwallo - 90 mins
T.v series - 60mins
Movies - 180 mins
Sallah - 5 mins
Jahannama - har abada
Aljannah - har abada
Kayi tantance a hikimance
Abokai 300 a WhatsAppπ₯
80 a cikin wayaπ±
50 a unguwaπ
1 lokacin buqatuwaπ
Danginka kawai lokacin jana'izarkaπ
Kai kadai cikin qabarinka π
Karkuyi mammaki, haka rayuwa take.
Tabbass sallarkace kadai zata amfaneka.
Idan kasamu qura awajen ajiyar Qur'aninka
Kayiwa kanka kukaπ
Saboda Duk Wanda ya jera kwanaki uku batareda ta karantashiba
Sunanshi ASARRARE
N:B- Ba'a tilastama akan kayi share ba Amma
Allah SWT yace
Kayi tunatarwa, don mai tunatarwa yana amfanarda muminai.
DUNIYA MAI BAN AL'AJABIπ
Jana'izah Bayan jana'izah kamar qorama.
Mutuwa Bayan mutuwa
Wane da wance sun mutu sanadin had'ari
Wasu sanadin cuta
Wasu tafiya suke s**a fadi matattu
Dukkanunsu sun mutu sunbar rayuwa.
Mukuma mun binnesu.
Muma tamu ranar zatazo.
Rawa ranar da taka.
Kaida ka jinkirta tuba sbd haryanzu kanada quruciya.
Yi haquri Amma a qabari ba'a rubuta "DON TSOFFAFI KAWAI"
Rayuwa rana ukuce.
JIYA - Tawuce kuma bazata dawoba
YAU - muΓ±a cikinta kuma bazai d'oreba
GOBE - Bamusan inda mukeba asannan
Saboda ni dakai dake das**a Duk zamu tafi.
Ya Allah muΓ±a roqonka π€² dakabamu kyakyawar qarshe.
Ka samu a aljannah π€²
Ka tsaremu Daga wuta π€² (Amin)
Yan uwa, idan ka girma kana Abu to zaka mutu kanayinshi, idan kamutu kanayinshi za'ai maka hisabi dashi.
Idan ka karanta wannan post din kaci riba, ka qaru.
Idan kayi share dinshi, ka yad'a ga mutane, kanada lada.
ABIN MAMMAKI
kan hanya - cikeπ©πΌβπ€π©πΌββπββπ©βπ¦°π¨βπ¦°π³ββπ¨βπ¦³π©π»
Kasuwa - cike π©π»π¨βπ¦³π³ββπ¨βπ¦°π©βπ¦°πββπ©πΌββπ©πΌβπ€
Bankuna - cike π©πΌβπ€π©πΌββπββπ©βπ¦°π©π»πββ
University - cike π©π»π©βπ¦°πββπ©πΌββπ©πΌβπ€πββπ¨βπ¦³π³ββ
CafΓ©- cike π©πΌβπ€π©πΌββπββπ³ββπββπ©βπ¦°π©π»π¨βπ¦°
Restaurant - cike π©π»π©βπ¦°πββπ³ββπββπ©πΌββπ©πΌβπ€π¨βπ¦°π¨βπ¦³
Stadium - cike π¨βπ¦°π©πΌβπ€π©πΌββπ¨βπ¦³πββπ³ββπββπ©βπ¦°π©π»
Massala