19/07/2023
*Salam*
*Barka da shiga sabuwar Shekarar Musulunci ta 1445*
*Ina rokon Allah (SWT) yasa ta zama Alkhairi a rayuwar ka / ki da rayuwar iyalanka / ki dama dikkan Musulmi Allah yayafe mana dukkan kura kurammu yayiwa rayuwarmu albarka*
*Allah yakawo mana sauki cikin rayuwarmu🙏🏼*
🖊️Islamic New year
1445