Rasheedah Bello

Rasheedah Bello Kitchen utensil, veils, Atamfa, furniture and more at affordable price

19/06/2026
💔💔😭
16/06/2026

💔💔😭

Arewa gidan takaici da bakin ciki😭 ana can ana protest akan 40 ppl da aka sace a South, mu da aka sace mana dubbai kuma ...
13/06/2026

Arewa gidan takaici da bakin ciki😭 ana can ana protest akan 40 ppl da aka sace a South, mu da aka sace mana dubbai kuma ana kan sacewa, a walakantasu kololuwar walakanci sannan a kashesu😥 mun kasa voicing out don munafurci da karyar little audience muna jiran celebrities su mana, amma duk inda gulma yake da private life na wasu da bai shafemu da komai ba boom💥 har masu 100’s audience sune akan gaba wojen dorawa don ya yadu da kyau💔 Allah Ya shiryemu🤲🏼

Arewa tayi lalacewan da idan bamu maida hankali ba har tattaba kunnenmu a haka zasu tadda wannan yankin cikin bala’in ja...
13/06/2026

Arewa tayi lalacewan da idan bamu maida hankali ba har tattaba kunnenmu a haka zasu tadda wannan yankin cikin bala’in jahilci da rashin sanin ciwon kai💔 Allah mun tuba😭

Address

Bayero University New Campus , Gwarzo Road
Kano
700006

Telephone

+2347032724001

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rasheedah Bello posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Rasheedah Bello:

Share