09/01/2025
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA. 👇
1. Karka taɓa tsammanin zata kira ka a waya idan ba haka ba zaka mutu kana jira.
2. Ka sani idan kace mata "I love you" ko ina sonki nagode kawai zata ce amma girman kai bazai barta tace maka I love you ba.
3. Karka taba tsammani zata fara maka magana idan tana online.
4. Idan ka tura mata love messages kar kayi tsammanin zata yi maka reply.
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita, ita bazata iya yi maka komai ba.
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu wanda ya fika kudi.
7. Kasani cewa bakai kaÉ—ai bane saurayinta.
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da budurwar ka bahaushiya. 🫣
✅🥰