Umar Shehu Uba

Umar Shehu Uba Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Umar Shehu Uba, Shopping & retail, Block G22 gwammaja housing Estate, Kano.

13/03/2023
14/08/2022

DOMIN IYALI: Shin Gaskiya Ne Girman Azz@kari Shine Abin Dubawa Wajen S@duwar Aure??

DAGA Shafin Dokin Karfe TV

Wasu daga cikin maza a tsorace su ke dangane da wannan zato game da wannan nagarta, mata su na da mabambantan ra’ayoyi akan batun. Gaskiyar batun za ta iya ba ku mamaki.

Tare da rayuwar maza akan shekarun tsufa, shin gaske ne girman shi ne abin duba dangane da jima’i ? Wannan tambayar ta na jefa damuwa da tsoro a zukata, maza su kan yi la’aakari da cewa ba su da nagarta a fannin.

Amsar tambayar ta na da ruɗani fiye da yadda ku ke tunani. Sannan kuma abin takaici, matsalar ta fi zama matsala ta kaitsaye akan nazarinka fiye da na abokiyar rayuwarka.

Girman Azz@kari: Gaskiyar Al’amari Da Saɓanin Fahimta:

A haƙiƙanin gaskiya tunda farko, a cewar binciken ilimi na mujallar nazariyyar halayyar maza da ƙarfin , yanayin girman azzakari na mafi yawan maza kaso 68 ya na tsakanin girman inci huɗu da ɗigo biyar, (4.6 Inches Long). A game da kaso 16 kuwa girman nasu azzakarin ya na tsakanin inci shida da ɗigo ɗaya, (6.1 Inches). Sannan kuma akwai kaso 2.5 waɗanda girman nasu ya ke inci 6.9). Game da kaso 16 na maza su na da girman azzakari da inci 4.5, tare da kaso 2.5 waɗanda nasu ya ke ƙasa da girma inji 3.7.

Saboda haka yanzu ka san wannan. Amma ka san waye ya damu game da girman azzakari ?, Duba Wannan Batu:

A dai cikin wancan bincike sama da mutum 52,000 da su ka taka rawa, maza da mata, kaso 45 na maza sun ba da rahoton cewa ba sa gamsuwa da girman su na buƙatar ya zama babba. A haɗa da kaso 16 waɗanda su ke da ƙanƙantar azzakari ƙasa da matsakaici. Sannan kuma hasashen bai sauya ba game da sauyin shekaru ba. Ko dai akan adadin lambar maza tsofi inda su ke da damuwa da ƙanƙantar azzakari da kuma matasa.

Waɗannan duba akan rashin nagarta su na da sakamakon damuwa. Mazan da su ka yi imani cewa azzakarinsu ƙarami ne sosai ba su cika damuwa da nuna gwanintarsu a gaban abokiyar rayuwarsu ba. Sun fi buƙatar ɓoye azzakarinsu a lokacin jima’i. Sannan sun fi sha’awar su yankewa kansu hukunci rashin sha’awa. A ɗaya ɓangaren kuma mazan da su ke jin cewa su na da babban sun fi sha’awar sun nuna ƙwarin gwiwarsu da imani da kansu game da jawo hankalin saduwa. Abin sha’awa kaso 84 na mata binciken ya tabbatar da cewa sun bayyana gamsuwarsu da yanayin girman azzakarin abokin sadauwarsu a lokacin jima’i. Saboda haka ba matsalarsu ba ce.

Yanayin girman ba shi ne abin duba ba a gun mata, amma idan mata su na magana akan girman azzakari su na magana ne akan yanayin kauri da ƙarfinsa ba wai tsayi ba.

“Tun daɗewa, fatar azzakari ba ita ce jin daɗi ba a matsayin gajera, ƙaton ga mafi yawan mata”, cewar Patti Britton, Phd, mai ba horon ilimin jima’i, kuma ƙwararriyar masaniyar ilimin jima’i a Los Angeles, Calif. “Ba shakka jinyar azzakarin namiji shi ne ginshiƙin da ya ba ta damar jin abin da mu ke ciki akan ilimin jima’i da ake kira da gamsuwa. Jin gamsuwa cikakkiya ta na samuwa ne daga azzakari da kuma lafiyayyen farji”.

Girmn ba wai shi ne dalilin abu na ƙarshe da ke bayyana damar ɗa namiji ke da ita ta gamsar da mace ko jindaɗin jima’i ba.

Wurare biyu masu saurin gamsar da mata saduwar jima’i su ne cikin ɓelinta da gefe, Britton ta yi bayanin cewa “ga matan da su ke da ƙwarewa a wannan fanni, duk azzakarin da ya shige su ƙarami ko babba zai gamsar da su”.

“Bayani na gaskiya shi ne, lamarin ba wai a girma ya ke ba, idan har namiji ya na da ƙwarewa da dabarun soyayya ta kowane fanni, zai yi nasara ya samar da jin daɗi da gamsuwa matuƙa a lokacin da ya ke jima’i”. Inji Britton.

04/08/2022

Yadda Ake Sallar Jana'izar Daga : Abubakar Usman Funtua.

1-Bayan Takbiri na Farko: Karanta Suratul Fatiha.

1. Bismillaahir Rahmaanir Raheem
2. Alhamdu lillaahi Rabbil 'aalameen
3. Ar-Rahmaanir-Raheem
4. Maliki Yawmid-Deen
5. Iyyaaka na'budu wa lyyaaka nasta'een
6. Ihdinas-Siraatal-Mustaqeem
7. Siraatal-lazeena an'amta 'alaihim ghayril- maghdoobi 'alaihim wa lad-daaalleen.

2- Bayan Takbira ta Biyu: Salatin Ibrahimiyya har zuwa karshenta.

Allaahumma salli 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa sallayta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed. Allaahumma baarik 'alaa Muhammadin wa 'alaa 'aali Muhammadin, kamaa baarakta 'alaa 'Ibraaheema wa 'alaa 'aali 'Ibraaheema, 'innaka Hameedun Majeed.

3- Bayan Takbira ta Uku: Ku yi wa matattu addu'a amma kamar yadda aka ruwaito daga Annabinmu Muhammadu (Sallal Laahu Alaihi Wa Alihi Wa Sallam). Ya Allah! Ka gafarta wa rãyukanmu da matattu, waɗanda suke tãre da mu da wanda bã ya nan, da ƴanmu da manya, da maza da mu mata. Duk wani yare / ƙabilar ku

Ya Allah duk wanda ka rayar da shi daga cikinmu ka rayar da shi a musulunci, kuma wanda ka dauke shi daga gare mu, ka dauke shi da imani. Yaa Allah kada ka haramta mana ladansu, kuma kada ka batar da mu a bayansu.

4- Daga Karshe Bayan Takbiri: Kuma Kuyi Addu'a Ga Dukkan Musulmi.

5- Daga karshe kuma a idar da sallah da sallama daya a dama (Sau daya).

Allah (Sub-haanahu wata'aala) ya gafarta mana kurakuran mu, da matattu. Allah ya bamu Jannatul Firdaus. Amin
☝️

27/07/2022

Address

Block G22 Gwammaja Housing Estate
Kano
123

Telephone

+2348033398872

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Umar Shehu Uba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share