10/09/2025
"Zama da wasu mutane sai an jure anyi hakuri ankai zuciya nesa, domin in sukai maka wani abun haushin sai kayi da nasani inama baku ta6a hada koda hanya ba, musani bakowa ne yake kallonmu yayi farin chiki ba, domin wani yana kallon mune yana mamakin yadda muka tsalkake sharrikan da yake kulla mana Allah yake hayar damu".
*Duk wanda yake mana zaton alkhairi Allah ka hada shi da alkhairi duniya da lahira*🙏🏻