Abba siniya

Abba siniya Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abba siniya, Shopping & retail, Gadanya, Kano.

26/10/2022

Dan Allah wacce Hanya zanbi nasamu naira miliyan 10 Nan da kwana uku tahanyar halal nakeso kubani shawara

21/10/2022

Yanzu zakaji Media tadauka
Muhammadurrasulillah

30/09/2022

Ya Allah kasa ranar Alkiyama muna chikin cheton Anabi Muhammad 💯♥️♥️🏝️🏝️

29/09/2022

Idan kunkasance masu gaskiya zaku tsira idan kunkasance masu Karya zaku Halaka inji Khalid bin wali Allah yasa mudache

25/09/2022

Ya Allah
kaharamta Azabar
Kabati ga dukwanda
ya rubuta
S A W

Allah yaraya manaku Akan Tafarkin manzan Allah
18/09/2022

Allah yaraya manaku Akan Tafarkin manzan Allah

29/08/2022

Wacche irin gudummawa xaku bani so nake Ache Nan da December ina tare da mata ta

28/08/2022

Wayakeso Allah ya yalwata arzikinsa wayakeso Allah yakaramai nisan kwana to kayawaita sada zumunchi 💯💯🤼🤼🤼

02/08/2022

Address

Gadanya
Kano
ABUJA

Telephone

+19046876853

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba siniya posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share