Pandancy Phones And Accessories

Pandancy Phones And Accessories We are selling all kind of Phones & Accessories

A PANDANCY PHONES & ACCESSORIES, muna sayar da kowanne irin nau'i na wayoyi Landon Used, irin su : HUAWEI, HONOR da maka...
28/03/2022

A PANDANCY PHONES & ACCESSORIES, muna sayar da kowanne irin nau'i na wayoyi Landon Used, irin su : HUAWEI, HONOR da makamantansu.

Wayoyin mu suna da ɗauke da 4G Network wanda zai baku damar gudanar da Browsing ɗinku cikin sauƙi, ka zalika suna ɗauke da Playstore wanda zaku iya amfani da shi domin ɗauko Manhajoji kala daban-daban, baya ga Manhajar GMAIL wacce zaku iya Login ɗin Email ɗinku akai, bugu da ƙari wayoyin suna ɗauke da babban Memory a ƙwaƙwalensu wanda zai baku damar sanya dukkannin abubuwan da kuke buƙata batare da fuskantar matsalar rashin wuri ba.

Domin mallakar naku wayoyin akan farashi mai Rahusa, kawai ku tuntuɓemu ta hanyar kira ko WhatsApp, a kowacce daga cikin waɗannan lambobin wayar : 08039411956 / 08121124840.

Pandancy Phones_Siyen na gari mai da kuɗi Gida.

Address

Ja'en Sabere
Kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Pandancy Phones And Accessories posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Pandancy Phones And Accessories:

Share