12/06/2024
Assalamu Alaikum,
Muhammad Ubale Kiru bai bude sabon Account ba. Don haka ayi ignoring dukkan wani friend request ko post daga fake profiles irin wannan Muhammad Ubale Kiru da makamantan su.
Original account din Muhammad Ubale Kiru ya shiga hiding sakamakon hare hare da yan cryptocurrency s**a kawo wa Account din. Kamar yadda Manzon Allah SAW yayi Hijira, ya kuma buya a kogon hira, haka shima Malam Muhammad yayi wannan hijira don tserar da kansa daga marasa son gaskiya.
Idan kura ta lafa, zai dawo da Account din sa. Kuma a halin yanzu ma yana nan yana tattaunawa ta musamman da Management na Facebook don kawo karshen duk wani mai amfani da report feature na Facebook ba bisa ka'ida ba don hana mutane fadar raayin su.
Wannan kokarin da yan crypto suke na community reporting ya sabawa dokar Facebook sashe na 12, sakin layi na 1 da na 2. Baza mu bari wasu mutane su rika amfani da manhajar ta yadda s**a so ba. Illar hakan shine, ashe kenan duk ranar da wani ya fadi wani raayi nasa idan yaci karo da raayin mutane sai kawai ayi community reporting don dakatar da shi. Hakan zalunci ne, kuma sharri ne.
Sanarwa,
MU Kiru Team.Assalamu Alaikum,

MU Kiru Team.
Muhammad Ubale Jakada Kiru - Parody