03/09/2025
“Idon mu kyauta ce mai daraja daga Allah 👁️✨.
Kada mu yi wasa da lafiyarsa.
Mu guji saka maganin gargajiya a ido, domin yana iya jawo matsala mai tsanani.
Ka nemi likitan ido idan kana da matsala. Lafiyar ido tafi komai muhimmanci ❤️.”
Khadija Musa Na'ibi