16/04/2022
An zantar da sabuwar dokar hana tsayiwa a kofar shiga Mubi Shopping Complex
Maigirma shugaban kasuwar zamani mubi shopping complex Alh Ahmed Isa Plaza Tareda magatakardan kungiya Adamu Umma da sauran kwamitin gudanarwa sun zantar da sabuwar dokar hana tsayiwa a kofar shiga kasuwa saboda wasu dalilai da ake gani ya sabawa ka'idojin kungiya.
Maigirma ciyaman Hon Alh Ahmed Isa Plaza yace daga yau asabar an haramta tare waya ko kasuwanci da wasu yan cuwa-cuwa suke yi, inda yace sun samu rahoton cewa wasu bata gari suna tsarewa da kayayyakin jama'a na sunar Sambo.
SA Media
16-04-2022
Dan Abacha