AK Soft Drinks And Shopping Complex

AK Soft Drinks And Shopping Complex We are also good in providing Drinks for wedding, naming and conference, price, pls patronise us

 #2,000 farashin kowanne kiretmuna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State, kuma zaku i...
04/08/2023

#2,000 farashin kowanne kiret

muna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State,
kuma zaku iya kiran mu a lambar waya 09034346230

Gobe ma Talata zamu sake sauke Sabon Kaya (eggs) in sha Allahu, Akan farashi mai Sauki.Kuma Muna bada Sari akan farashi ...
20/03/2023

Gobe ma Talata zamu sake sauke Sabon Kaya (eggs) in sha Allahu, Akan farashi mai Sauki.
Kuma Muna bada Sari akan farashi mai kyau.

Assalamu alaikumMuna yiwa customers namu fatan Alkhairi tare da fatan za'ayi hutun karshen mako lafiya.Muna Sanar da yan...
11/03/2023

Assalamu alaikum

Muna yiwa customers namu fatan Alkhairi tare da fatan za'ayi hutun karshen mako lafiya.

Muna Sanar da yan'uwa cewa gobe in sha Allahu zamu sauke sabon kaya daga Jos akan farashi mai Kyau.

Muna nan a AK Soft Drinks And Shopping Complex kan titin shagari road, kusa da Asibitin Gawuna Hadejia jigawa state, kira akan lambar waya 09034346230.
Mun gode.

Alhamdu-lillahMuna farin cikin sanar da  our valuable customers cewa, mun kawo sabon KAYA (eggs) @ AK Soft Drinks And Sh...
10/08/2022

Alhamdu-lillah
Muna farin cikin sanar da our valuable customers cewa, mun kawo sabon KAYA (eggs) @ AK Soft Drinks And Shopping Complex
Kuma kar a manta za'a iya samun mu akan titin shagari Quarters, kusa da Asibitin GAWUNA dake Hadejia Jigawa state.
ko kuma a tuntube mu akan wannan lamba 09123605140

26/06/2022
 #1,900 farashin kowanne kiretmuna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State, kuma zaku i...
17/04/2022

#1,900 farashin kowanne kiret

muna nan akan titin shagari road kusa da Asibitin GAWUNA Hadejia Jigawa State,
kuma zaku iya kiran mu a lambar waya 091-23605140

AK Shopping Complex  muna yiwa kowa fatan Alkhairi, Allah ya karbi ibadar mu,Farashin mu mai sauki ne  #1,900 kiret daya...
13/04/2022

AK Shopping Complex muna yiwa kowa fatan Alkhairi, Allah ya karbi ibadar mu,

Farashin mu mai sauki ne #1,900 kiret daya kacal. kuma muna bada Sari akan farashi mai sauki daga kiret 10 zuwa sama. muna nan akan titin Shagari kusa da Asibitin Gawuna Hadejia Jigawa state, lambar mu itace 091-23605140

 #1800 kudin kiret daya
18/03/2022

#1800 kudin kiret daya

 #1,770 Only per crate
28/01/2022

#1,770 Only per crate

Assalamu alaikumMuna yiwa yan'uwa customers namu Barka da Weekend, tare da sanar daku cewa Sabon KAYA yazo, Price  #1,77...
23/01/2022

Assalamu alaikum
Muna yiwa yan'uwa customers namu Barka da Weekend, tare da sanar daku cewa Sabon KAYA yazo, Price #1,770

Muna nan @ AK Soft Drinks And Shopping Complex akan titin Shagari kusa da Asibitin Gawuna, Hadejia Jigawa state. ko kuma a kiramu @ 091-23605140

Address

Shagari Road Near Gawuna Hospital
Hadejia

Telephone

+2349034346230

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AK Soft Drinks And Shopping Complex posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to AK Soft Drinks And Shopping Complex:

Share