09/05/2022
Yanada kyau gwamnatin tarayya tare da gwamnatin jahohi kutaimakama al'umma akan harkar noma domin ga Damana tagabato al'umma susami tallafin kuddi da kayan noma domin aga ansamu abinci wadatacce acikin kasanan. Allah ya bamu damana mai albarka ameen