BAMU MU SHA

BAMU MU SHA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from BAMU MU SHA, Book shop, Kayarda, Garki II.

18/07/2022

Hahhhh

05/07/2022

Allah Qara kiyayemu

16/10/2019
25/09/2019

Muna gabatar muku da (MADINAH)
sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya. Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.

.
Sabon shirin zai fara zuwa a makon farko na watan Octoba.
A tashar

Shirin
Daukar hoto
Labari
Tsarawa

Bada Umarni



Yan Wasa














25/09/2019

Mu kyakyata

Address

Kayarda
Garki II

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when BAMU MU SHA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to BAMU MU SHA:

Share

Category