Ways Of Gaining In Life

Ways Of Gaining In Life This is an official page for ALL GLOBAL MUSLIMS. The main aim of this PAGE is to spread the true message of ISLAM to all the Human Beings around the GLOBE.

12/03/2025

RAMADAN KAREEM

TimeFarm sun jaddada cewa za su bayar da damar turereniyar coin dinsu da muke mining maisuna $Second tsakanin miners tin...
28/07/2024

TimeFarm sun jaddada cewa za su bayar da damar turereniyar coin dinsu da muke mining maisuna $Second tsakanin miners tin kafin suyi launching. Hakan zai bayar da damar yin bumburutu irin wanda akeyi a Pi Network, Athene da Sidra misali.

Azahirin Gaskiya mining da yanzu Ake bunburutu kafin Shiga kasuwa sunfi daraja, Zamu iya daukan misali akan Athene da Sidra da PI

Kurikewa TimeFarm wuta Idan baka fara ba kasamu ka fara tun yanzu domin launching ma a Q4 sukace zasuyi wato Nanda December hakan ke Nuna nan kusa zasubude Transfer NASA asoma bunburutunsa 😍

16/11/2019

Alhamdulillah Alaa Kulli Haalin

20/09/2017

Abu Hurairah (May Allah be pleased with him) reported:
The Prophet ( ﷺ ) said, "He who believes in Allah and the Last Day must either speak good or remain silent."
[Muslim] .

06/07/2017

LOKUTA GUDA-(5) BIYAR DA AKE BUDE KOKOFIN
SAMA.
1-Kafin Sallar Azzuhur.
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
(Lallai ana bude kokofin sama lokacin da rana
tayi zawali ba'a kullesu har sai anyi Sallar
azzuhur, shi yasa nake so aiyukan alkhairi nawa
ahau sama dasu a wannan lokacin).
@ ﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ - ﺭﻗﻢ: ‏( 1532 )
NB
"Shi yasanya Annabi s.a.w ya sunnan ta mana
yin nafila raka'a hudu a awannan lokacin kamar
yadda yazo a cikin"
2-Lokacin kowane kiran sallah.
Manzon Allah s.a.w yace:
(Idan kayi kiran Sallah ana bude kokofin
sama,kuma sai a amshi adduar wanda yayi
addua a wannan lokacin).
@ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ - ﺭﻗﻢ : ‏( 260‏) ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ -
ﺭﻗﻢ : ‏( 818 ).
NB
"Dan haka mu yawaita rokon Allah bayan kiran
sallah lokacine na amsa addua kamar yadda
Annabi s.a.w yace".
3-Lokacin jiran sallah a masallaci bayan an gama
wata sallah,kamar tsakanin magariba da Isha'i
ko tsakanin La'asar zuwa Magariba.
Manzon Allah s.a.w yana cewa:
(Kuyi albishir,wannan Ubangijinku ne ya bude
wata kofa daga cikin kokofin sama,yana alfahari
da ku a wajan mala'ikunsa yana cewa:ku kulli
bayina sun gabatar da farilla dana dora masu
kuma amma suna jiran wata sallar).
@ ﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ - ﺭﻗﻢ: ‏( 445‏) ﺻﺤﻴﺢ
ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ - ﺭﻗﻢ : ‏(36 )
NB
"Wanda ya zauna a wajan sallarsa yana jiran
wata sallah mala'iku sunayi masa addua kuma
ana rubuta masa ladar yana cikin sallah sannan
ana bude masa kofar sama dan amsa
adduarsa".
4-Idan dare yayi Rabi Manzon Allah s.a.w yana
cewa:
(Idan dare yayi rabi ana bude kokofin sama,sai
wani mai kira yayi kira yace: Shin akwai mai
rokon Allah a amsa masa?akwai mai roko
abashi?akwai mai da damuwa a yaye masa?
babu wani musulmi da zai roki Allah a wannan
lokaci face Allah ya amsa masa,sai dai
mazinaciyar da take amfanuwa da zinar ko
kudin zina....).
@ ﺻﺤﺤﻪ ﺍﻷﻟﺒﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺘﺮﻏﻴﺐ - ﺭﻗﻢ : ‏( 786‏)
ﺻﺤﻴﺢ ﺍﻟﺠﺎﻣﻊ - ﺭﻗﻢ: ‏( 2971 )
5-Lokacin yin addua da wadan nan kalmomi:
[ * ﺍﻟﻠﻪُ ﺃﻛﺒﺮُ ﻛﺒﻴﺮًﺍ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪُ ﻟﻠﻪ ﻛﺜﻴﺮًﺍ ﻭﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪِ ﺑﻜﺮﺓً ﻭﺃﺻﻴﻞً*ﺍ ]
[*ALLAHU AKBAR KABIRAN WALHAMDU LILLAHI
KATHIRAN WA SUBHANALLAH BUKRATAN WA
ASILA*]
Daya daga cikin sahabban Manzon s.a.w yana
cewa:
"Wani lokaci muna sallah tare da Manzon Allah
s.a.w sai wani mutum daga cikin mutane yace:
[ * ﺍﻟﻠﻪُ ﺃﻛﺒﺮُ ﻛﺒﻴﺮًﺍ ﻭﺍﻟﺤﻤﺪُ ﻟﻠﻪ ﻛﺜﻴﺮًﺍ ﻭﺳﺒﺤﺎﻥ ﺍﻟﻠﻪِ ﺑﻜﺮﺓً ﻭﺃﺻﻴﻞً*ﺍ ]
[*ALLAHU AKBAR KABIRAN WALHAMDU LILLAHI
KATHIRAN WA SUBHANALLAH BUKRATAN WA
ASILA*]sai Manzon Allah s.a.w yace:
(Wanene ya fadi wadan nan kalmomin??) Sai
wani mutum yace nine ya Manzon Allah. Sai
yace:
(An amsa adduarka kuma an bude maka kofofin
sama,saboda da wadan nan kalmami).
Ibn Umar R.A yake cewa:
"Ban taba barin fadar wadan nan kalmomin ba
lokacin addua tun daga lokacin da naji Manzon
S.a.w ya fadi haka".
@ ﺻﺤﻴﺢ ﻣﺴﻠﻢ ‏(601 ).
Mu hada wannan muyi turawa yan uwan mu
domin amfanin juna duniya da lahira.
ﺍﺑﻦ ﺍﻟﻤﺒﺎﺭﻙ ﺭﺣﻤﻪ ﺍﻟﻠﻪ :
Yana cewa:
"Ban san wata daraja mafi falala da daukaka
bayan Annabta kamar yada Ilimi mai amfani".
@ ﺗﻬﺬﻳﺐ ﺍﻟﻜﻤﺎﻝ ‏( ٢٠ /١٦ ).
Allah ya sanya mu cikin wadan da ake amsa
adduar su.

01/02/2017

*PEP TALK QUOTE*

عن عمر قَالَ قَالَ النَّبِيُّ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَيُّمَا مُسْلِمٍ شَهِدَ لَهُ أَرْبَعَةٌ بِخَيْرٍ أَدْخَلَهُ اللَّهُ الْجَنَّةَ فَقُلْنَا وَثَلَاثَةٌ قَالَ وَثَلَاثَةٌ فَقُلْنَا وَاثْنَانِ قَالَ وَاثْنَانِ ثُمَّ لَمْ نَسْأَلْهُ عَنْ الْوَاحِدِ

1302 صحيح البخاري كتاب الجنائز باب ثناء الناس على الميت

Umar ibn Al-Khattab reported: The Prophet, peace and blessings be upon him, said, “Whenever four persons testify to the goodness of a Muslim, then he will enter Paradise.” We said, “And three?” The Prophet said, “Even three.” We said, “And two?” The Prophet said, “Even two.” Thereafter we did not ask about only one person. Ṣaḥīḥ al-Bukhārī 1302

15/03/2016

Narrated 'Abu Dharr and Mu'adh bin Jabal (ra)
that:
Messenger of Allah (pbuh) said, "Fear Allah
wherever you are, do good deeds after doing
bad ones, the former will wipe out the latter,
and behave decently towards people".
[At- Tirmidhi].

02/03/2016

FIRST SERMON DELIVERED BY ABUBAKAR (R.A)
I have been given the authority over you,
and I am not the best of you. If I do well,
help me; and if I do wrong, set me right.
Sincere regard for truth. ALLAHU AKBAR

23/02/2016
22/02/2016

Before you go to sleep, ponder for a minute,
how you spent your day whether in preparing
for this duniya (world) or aakhirah (hereafter)?

21/02/2016

Address

R/lemo T/jajira Zado Line House No. 170A. Kano
Dal
KANO,NIGERIA

Telephone

07034668597

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ways Of Gaining In Life posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category