Larabeey

Larabeey Multipurpose, Multitallented, Multilingual indegenious AFRICAN ARTISTE
(4)

Wannan din wanene naga anata posting?
20/05/2026

Wannan din wanene naga anata posting?

πŸ”₯ Assalamu Alaikum mutane na! πŸ”₯Yanzu haka na saki Caller Tunes na wakokina 🎢 ga masu amfani da AIRTEL!πŸ‘‰ Ina rokon goyon ...
19/05/2026

πŸ”₯ Assalamu Alaikum mutane na! πŸ”₯

Yanzu haka na saki Caller Tunes na wakokina 🎢 ga masu amfani da AIRTEL!

πŸ‘‰ Ina rokon goyon bayanku, ku zabi waka daya kacal ku saka a matsayin caller tune dinku πŸ™

πŸ’₯ Wannan karamin abu da zakuyi zai taimaka min sosai wajen kara girma da bunkasa aikina.
πŸ’₯ Kuma duk wanda ya kira ku zai ji dadin wakoki na kai tsaye!

Ka dauko numbobin da suke gaban sunan waka ka shiga message ka tura numbobin wa 790 take wakar zae hau kuma duk wanda ya kira zaiji sautin😍

Ku kasance cikin wadanda zasu daga darajar wannan tafiya ta mu πŸ’ͺ

πŸ™ Allah ya saka da alkhairi, ina matukar godiya da soyayyar ku da goyon bayan ku! ❀️

πŸ”₯ Assalamu Alaikum mutane na! πŸ”₯Yanzu haka na saki Caller Tunes na wakokina 🎢 ga masu amfani da MTN!πŸ‘‰ Ina rokon goyon bay...
19/05/2026

πŸ”₯ Assalamu Alaikum mutane na! πŸ”₯

Yanzu haka na saki Caller Tunes na wakokina 🎢 ga masu amfani da MTN!

πŸ‘‰ Ina rokon goyon bayanku, ku zabi waka daya kacal ku saka a matsayin caller tune dinku πŸ™

πŸ’₯ Wannan karamin abu da zakuyi zai taimaka min sosai wajen kara girma da bunkasa aikina.
πŸ’₯ Kuma duk wanda ya kira ku zai ji dadin wakoki na kai tsaye!

Ka dauko numbobin da suke gaban sunan waka ka shiga message ka tura numbobin wa 410 take wakar zae hau kuma duk wanda ya kira zaiji sautin😍

Ku kasance cikin wadanda zasu daga darajar wannan tafiya ta mu πŸ’ͺ

πŸ™ Allah ya saka da alkhairi, ina matukar godiya da soyayyar ku da goyon bayan ku! ❀️

Yar nigeria zata je Talla kasar Niger πŸ˜‚πŸ˜‚
19/05/2026

Yar nigeria zata je Talla kasar Niger πŸ˜‚πŸ˜‚

Kutumelesiii πŸ˜‚πŸ˜‚ ina zuwa πŸƒβ€β™‚οΈ πŸƒβ€β™‚οΈ
19/05/2026

Kutumelesiii πŸ˜‚πŸ˜‚ ina zuwa πŸƒβ€β™‚οΈ πŸƒβ€β™‚οΈ

19/05/2026

A dena Gaggawa inji mallam

19/05/2026

Poster πŸ˜‚πŸ˜‚πŸ˜‚

19/05/2026

Kosongo Bonaweo πŸ˜‚πŸ˜‚

18/05/2026

Subhanallahi πŸ€”

18/05/2026

Wanda ya katse wutan nan yana cikin yar lukutar masihwa 🀣🀣

Address

Nassarawa Road Bauchi
Bauchi
740102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Larabeey posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Larabeey:

Share