Aminu

Aminu Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminu, Shopping centre, Abuja.

21/10/2025
Yan uwana da abokan Arzikina dake garin Jahun akwai wani yaro tsinanne me bakin iyaye Wanda uwarsa tahaifomana Masipa a ...
14/05/2025

Yan uwana da abokan Arzikina dake garin Jahun akwai wani yaro tsinanne me bakin iyaye Wanda uwarsa tahaifomana Masipa a garinmu na Jahun Me suna ALI DOYA kowa dake garin Jahun yasanshi ๐Ÿ‘ŒYana nan yana bin mutane yana karbar kudin Jersy yana cewa nine nan naturoshi yanzu haka yaje wurin mutum biyu yakarbi kudin su daya yakarbi 40k a wurin su daya kuma yakarbi 20k da wannan ne nake so nasanar da Abokaina da mutane na na Jahun da sukula da wannan yaron badan Arziki bane kuma ni Luca Sr bani ne nake turoshi ba Saboda haka akula. Dan Allah muta nena na Jahun duk Wanda yasan dan amana tane a Jahun duk Wanda yahadi da wannan yaron dayaci uwarsa ๐Ÿ‘Œsannan kuma dan Allah a tayani yadawa ๐Ÿ‘ŒNgode muku mutane na na Jahun Allah ya Albarkaci garin mu na Jahun ya daukakashi ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™

Address

Abuja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share