Nigerian Guys Suya Meat

Nigerian Guys Suya Meat Nigerian g**s suya meat SAFIYANU RASIS DAN IDI MAI NAMAN SHANU

My wedding fatiha
08/06/2025

My wedding fatiha

Saya aci ko sari
16/05/2024

Saya aci ko sari

Mun dawo bakin aiki
08/11/2022

Mun dawo bakin aiki

27/04/2021

MASU HIKIMA SUNCE:

👉🏻 Mutum kamar fensir ne. Rayuwa za ta rika feke shi yana sake rubutu har ya zo ya kare. Idan ka mutu babu abinda zai rage sai abinda rayuwarka ta rubuta.

*
*

👉🏻 Damuwa kamar keken masager ce. Za ta sa ka yi ta motsi amma ba ka zuwa ko ina. Manta da damuwa ka fuskanci rayuwa a cikin dauriya da sadaukarwa.

*
*

👉🏻 Mutunci kamar rubutun allo ne, rubutun sa ke da wuya ba shafewa ba.

*
*

👉🏻 Idan ka ga mai gaggawa a cikin sallah gaya masa duk abinda za ka je nema yana hannun wanda kake a gabansa. Ka natsu a cikin sallarka, a nan za ka nemi biyan bukatunka.

*
*

Yaɗa bayani daga naku:- Usman kafinsidda

Assalamu alaikum jama 'a  a yau mlm ya kawo mana ziyara wannan page man albarka ka sakon malam
12/12/2020

Assalamu alaikum jama 'a a yau mlm ya kawo mana ziyara wannan page man albarka ka sakon malam

Assalamu alaikumus barkanku da juma a
04/12/2020

Assalamu alaikumus barkanku da juma a

Assalamu alaikum jama'ar wannan gida mai albarka muna muku murna da shiga sabuwar shekarar musulunci da muka shiga dafat...
20/08/2020

Assalamu alaikum jama'ar wannan gida mai albarka muna muku murna da shiga sabuwar shekarar musulunci da muka shiga dafatan Allah ya karemu daga dukkan wani sharri a wanna shekara

Assalamu alaikum jama a dafatan anyi sallah lafiya,Allah yakara mai maita mana amin,safiyanu rasis dan idi mai naman san...
18/08/2020

Assalamu alaikum jama a dafatan anyi sallah lafiya,Allah yakara mai maita mana amin,safiyanu rasis dan idi mai naman sanu da rago yanai muku barka da sallah, kamar yadda aka saba mukasaba zamuci gaba da kawo muku yadda take kasancewa a Nigerian guys suya meat,
Muna matukar godiya masoya Allah yasaka muku da alkairi

23/07/2020
Safiyanu rasis da idi mai naman shanu
12/07/2020

Safiyanu rasis da idi mai naman shanu

Address

Dei-Dei Near Masjid Alkandawi ( Mai Kurege )
Abuja
APIYAWE

Opening Hours

Monday 08:00 - 02:00
Tuesday 08:00 - 02:00
Wednesday 08:00 - 02:00
Thursday 08:00 - 02:00
Friday 08:00 - 02:00
Saturday 08:00 - 02:00
Sunday 08:00 - 02:00

Telephone

+2349073961612

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nigerian Guys Suya Meat posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nigerian Guys Suya Meat:

Share