Gidan mutunchi

Gidan mutunchi Forget it

Permanently closed.
01/05/2021

Saurari cikakken bayanin matashin a shirin dandalin matasa.

01/05/2021

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya a 'yan kwanakin nan, na shan matsin lamba daga ciki da wajen jam'iyarsa da ma yan adawa dangane da batun shawo kan kalubalen tsaro da ya dabarbarta lamurra a kasar.

01/05/2021

Ga rahotannin shirin yamma 👇

01/05/2021

Hukumar kare hakkin bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta ce mutane sama dari bakwai ne yanzu haka ake tsare da su a Chadi.

08/04/2021
25/03/2021

SLM

Address

Jigawa
Abuja

Telephone

+2348110240689

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gidan mutunchi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share