Gundumar DORO DA Kewayanta

Gundumar DORO DA Kewayanta Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gundumar DORO DA Kewayanta, Shopping & retail, Katsina.

27/08/2024

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Kanwa Dan Bello, Sanussi Ibrahim Doro

28/08/2020
SUBAHUL-KHAIRI,da patan muntashi lapiya,allah kasa mucika da imani,allah ka kyautata karshenmu,darajar annabi da alqur'a...
19/10/2017

SUBAHUL-KHAIRI,
da patan muntashi lapiya,allah kasa mucika da imani,allah ka kyautata karshenmu,
darajar annabi da alqur'ani ameen.

02/10/2017

Assalamu alaikum,
ina neman addu'arku jama'a matata bata lafiya.Atai maka min da addu'a sabida annabi muhammadu.

22/09/2017

SANARWA SANARWA SANARWA!!!
Wannan feji yana dauke manhajar tallar (LITATTAFAI),kala-kala k**a daga na boko da na larabci ko wane kala kake so kana iya tuntubarmu ta wannan lambar domin karin bayani ga lambar k**ar haka:- +2348035164516

31/05/2017

Yep

31/05/2017

KULLU NAFSIN XA'IKATUL MAUT
Inna lillahi wa inna ilahi raji'un,allah yayi wa diyar abokina AMINU DANYARO MAI KANWA rasuwa yau laraba da misalin 8:00 allah jikanta ya rahamsheta allah yasa ta huta,muma idan tamu taxo allah kasa mu cika da imani.

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gundumar DORO DA Kewayanta posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share